Hukumar babban birnin tarayya, Abuja FCTA ta rushe coci a yayin da Kiristoci ke ciki suna tsaka da abubuwansu.
An ga Bidiyon babbar mota me rushe gini yayin da take rushe cocin.