
Wata matashiya me sunan Mrs Dan Arewa001 ta zargi tsohon saurayinta da sawa ta masa Bidiyon Tsiray… amma ya watsa Bidiyon.
Tace yakan yi barazaanar idan ba’a bashi kudi ba, zai watsa Bidiyon.
Saidai ita nata ya riga ya watsashi, tace ta fito ne dan ta gayawa Duniya abinda ake ciki ta tona masa Asiri.
A wani Bidiyon me dauke da sautin Muryarsa data dora an ji yana bata hakuri.
Tuni Sojoji suka fito suna bayyana bacin ransu game da lamarin.