Saturday, December 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Mahaifinmu bai Rasu ba, ya koma wata rayuwane>>Inji Naziru Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Da gidan Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Me suna Naziru ya bayyana cewa mahaifinsu bai rasu ba.

Yace malam ya koma wata rayuwa ce ta daban.

Karanta Wannan  'Yan majalisar Tarayya sun karawa kansu hutun sati daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *