Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Maimaicin kwallayen messi a wasansu da Algeria, Wannan ne karin farko da Messi yayi Hat-trick a World Cup

Dan wasan Argentina, Lionel Messi ya ciwa kasarsa duka kwallaye 3 a wasan da suka buga da Algeria.

Wannan ne karin farko da Messi ya ci Hat-trick a gasar cin kofin Duniya ta World Cup.

Kuma a wasan na jiya, Shine gwarzon dan wasan.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kaftin din Najeriya, Wilfred Ndidi ba zai buga wasan kusa dana karshe ba da Najeriya zata buga da Morocco

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *