Friday, July 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Malamai da yawa a Arewa addinin karya suke koyawa, ba haka ake Musulunci a sauran kasashen Duniya ba>>Inji Soja Boy

Tauraron mawakin Hausa, Soja Boya ya caccaki malaman addinin Addinin Musulunci inda yace addinin Karya suke koyarwa mutanen Arewa.

Yace irin yadda Malamai ke koyar da Musulunci a Najeriya babu inda ake koyar da Musulunci haka a kasashen Duniya hatta kasashen Larabawa.

Yace to shin Shi bahaushe yana tunanin shi kadaine zai shiga Aljanna kenan.

Soya boy yace duk malamin da ya kara ce masa ba’a zo zama Duniya ba to uwarsa suka zo yi Duniya?

Sannan yace kwanannan zasu fara cin uwar malamai.

Karanta Wannan  Manyan Malaman Cocin Katolika 2 da ake tsammanin zasu gaji Fafaroma Francis an samesu da zargin yin rufa-rufa game da cin zàràfìn yara ta hanyar yin làlàtà dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *