Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yan majalisa suka ki amincewa da Yusuf Gadgi bayan da yace ya kamata su gayyaci shugaba Tinubu ya musu bayani kan matsalar tsaro

‘Yan majalisa da yawa ne suka ki amincewa da bukatar abokin aikinsu Yusuf Gadgi bayan da yayi kiran cewa ya kamata su gayyaci shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya musu bayani kan matsalar tsaro.

A Bidiyon da yake ta yawo a kafafen sada zumunta, An ga Yusuf Gadgi a mike yana jawabin cewa a gayyaci shugaba Tinubu.

Saidai an ji da yawa ‘yan majalisar na masa ihun cewa basu amince ba ya zauna.

https://twitter.com/i/status/2075236629850071133

Hakan ya baiwa ‘yan Najeriya da yawa mamaki inda wasu ke tambayar shin ‘yan majalisar wa suke wakilta kuma zaman me suke a majalisar?

Karanta Wannan  Na Yi Alkawarin Zan Baiwa Mijina Kulawar Da Ko Budurwa Ya Aura Ba Za Ta Ba Shi Ba, Inji Anti Sameera Mai Shekaru 39, Wadda Ta Auri Matashi Dan Shekara 27 A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *