Thursday, September 10
Shadow

Yayin da Hisbah ke nemanta ruwa a jallo saboda yawon bariki, an sake hango Gorgeous a Otal

Gorgeous wadda Hisbah ke nemanta ruwa a jallo, an hangota a otal.

Itace da kanta ta wallafa Bidiyon a shafinta na Tiktok inda da yawa ke ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi.

A baya dai Hisbah sun ce suna nemanta kuma duk wanda ya bayyana inda take zai sau tukwicin Naira dubu dari biyar.

Karanta Wannan  Majalisar Dattawan Najeriya ta kafa kwamitin kula da mulkin jihar Ribas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *