Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Masallacin Da Mawaki Burna Boy ya gyara a Legas kwanaki kadan bayan da ya Musulunta

Rahotanni daga jihar Legas na cewa, Mawaki Burna Boy ya gyara wani masallaci a Legas kwanaki kadan bayan da ya shigo Addinin Musulunci.

Bidiyon masallacin dai na ta yawo a kafafen sada zumunta inda ake ta shi masa Albarka.

Karanta Wannan  Maiɗakin Tinubu ta musanta cewa za ta jagoranci yi wa ƙasa addu'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *