
Wani matashi ya bayyana cewa yayi mafarki da Marigayi, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yana jan mutane sallah da fararen kaya a jikinsu.
Ya rantse da Allah da gaske yake inda ya jawo hankalin masu zagin malamin da su yi hankali, yace yana neman masu fassara mafarki da su fassara masa abinda mafarkin nasa ke nufi.