Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Masu gani har hanji sunce Safara’u Kwana Casa’in bata saka Rigar Nòwnòw ba a wannan Bidiyon

Wannan Bidiyon na Tauraruwar fina-finan Hausa, kuma mawakiya, Safara’u Kwana casa’in ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda wasu ke cewa sun hango bata saka rigar nono ba.

Bidiyon dai ya dauki hankula inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Duk Abunda ya faru a Kano, Tinubu ne sila>>Inji Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *