Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Tun bayan wakar da Rarara yawa Pantami, yana ta kiran Jamilu Gwamna amma yaki daga wayarsa, ya masa kira yafi 40

Rahotanni sun ce dangantaka ta yi tsami tsakanin Jamilu Gwamna da Rarara tun bayan wakar da Rarara din yawa Jamilu Farfesa Isa Ali Pantami.

Wakar ta Rarara ta jawo cece-kuce da Allah wadai daga bangarori daban-daban inda ake cewa cin mutuncin da Rarara yawa Pantami a cikin wakar yayi yawa.

Saidai a hirarraki daban-daban da aka yi dashi bayan wakar, Rarara yace shi ba da Pantami yake ba.

Matashi Nazifi iG ne ya bayyana tsamin dangantakar tsakanin Rarara da Jamilu Gwamna.

Karanta Wannan  Matashiya 'yar Shekaru 19 ta kawo min karan iyayenta cewa duk abinda suke na ma'amalar aure da dare tana jinsu, itama har ta fara jin tana so>>Inji Sumshe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *