Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar Peter Obi tana tikar rawa da ya dauki hankula

An hangi matar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi nata tikar rawa.

Bidiyon ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke cewa tafi matar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu komai wasu kuma na cewa basu yadda ba.

Karanta Wannan  Reverend Ezekiel Dachomo ya tsynewa Reno Omokri saboda Reno Omokrin yace Babu wata Mhuzghunawa da akewa Kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *