Monday, August 31
Shadow

Da Duminsa: Hukumar ‘Yansandan Najeriya sun saki sunayen wanda suka yi nasarar tsallake jarabawar daukar aiki

Hukumar ‘yansandan Najeriya NPF ta sanar da sakamakon jarabawar daukar aikin mutane 50,000 aikin dansanda.

Me magana da yawun hukumar, PSC, Torty Njoku Kalu ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Yace wadanda suka rubuta jarabawar su duba shafin npfapplication.psc.gov.ng ranar Alhamis da misalin karfe 12 na dare dan ganin ko sun yi nasara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tauraruwar Tiktok ta rigamu gidan gaskiya, rasuwarta ta girgiza mutane sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *