Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Lamine Yamal ya shiga cikin ‘yan kallo ya dauki kaninsa bayan kammala wasansu da Faransa

Bayan da Spain tawa Faransa 2-0, An hangi dan wasan Faransa, Lamine Yamal ya shiga cikin ‘yan kallo ya dauki kaninsa.

Lamine Yamal da kaninsa suna da shakuwa sosai wanda hakan yake buge masu kallo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Masu Cìyn Mùtùncìn Dahiru Bauchi ku yi hankali, wallahi ni ba dan Darika bane amma na yi mafarkisa yana jan mutane sallah da fararen kaya>>Inji Wannan matashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *