Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi ya saci kudi Naira Miliyan daya da dubu dari hudu(1.4M) daga asusun bankin Mahaifiyarsa ya buga chqchq kuma an cinye kudin

Matashi ya saci Naira Miliyan daya da dubu dari hudu(1.4M) daga asusun bankin mahaifiyarsa sannan ya buga chqchq da kudin.

Kuma an cinye kudin duka.

Dalilin hakan yasa mahaifiyarsa na can a kwance a Asibiti ciwon shanyewar rabin jiki ya kamata.

An ganshi yana karonto laifin da ya aikata bayan kamashi inda ya tabbatar ya aikata, ya amsa laifinsa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya ce Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma jihar Kebbi da zama har sai an kubutar da dalibai 'yan mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *