Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Farfesa Isa Ali Pantami ke kwaikwayon wani me cewa sai Malam

Dan Takarar gwamnan jihar Gombe a karkashin jam’iyyar PDP, Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana yanda yaga wani da aka bashi fastar wani dan takara daban bashi ba yana dagawa.

Yace amma a baki kuma yana fadin sai malam sai malam.

Yace duk da an baiwa mutumin fastar wani dan takara yana dagawa amma zuciyar malam take so.

Pantami ya kwaikwayi yanda mutumin ke yi.

@pantami_supporter1

Wani da aka turoshi da postan wani dan takara yafar cewa Gombe sai malam🤣🤣@Professor Isa Ali Pantami

♬ original sound – Pantami Supporters

Karanta Wannan  Reverend Ezekiel Dachomo ya tsynewa Reno Omokri saboda Reno Omokrin yace Babu wata Mhuzghunawa da akewa Kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *