Friday, October 30
Shadow

Gwamnatin tarayya ta bayar da lasisin shigo da man fetur ganga 830,000

Gwamnatin tarayya ta bayar da lasisin shigo da tataccen man fetur daga kasashen waje har ganga 830,000.

Gwamnatin ta bayar da lasisin ne wanda za’a yi amfani dashi a watanni 4 na karshen shekara yayin da za’a shiga bukukuwan karshen shekara.

Hakan na zuwane yayin da ake ci gaba da amfani da man da aka tace a cikin gida da wanda aka shigo dashi daga kasashen waje dan biyan bukatar masu ababen hawa a Najeriya.

Kamfanonin da aka baiwa lasisin shigo da man fetur din sune, AYM Shafa, NIPCO, Pinnacle Oil, Bono Ene3egy, Matrix Energy, da AA. Rano.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An kama Mahaifinta saboda ya sayi sabon layi, Ashe layin Tshàgyèràn Dhàjì sun taba Amfani dashi shine

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *