Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi ya tafi Abuja daga Kaduna a kasa dan zuwa jinjinawa shugaba Tinubu cewa aikinsa na kyau ba yunwa ba matsalar tsaro musamman a Arewa

Wani matashi daga Kaduna, ya fara tattaki zuwa Abuja a kasa dan zuwa ya jinjinawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan kokarin da yake.

Matashin yace babu yunwa babu matsalar tsaro a Arewa.

Hakan na zuwane yayin da al’umma da yawa ke kukan cewa matsalar tsaro ta yi kamari musamman a yankin Arewa sannan kuma ga matsin rayuwa.

@agg_multimedia_services

Wani matashi mai suna Mas’udu yayi tattaki daga kaduna zuwa Abuja domin nuna goyon baya ga shugaba Tinubu

♬ original sound – AGG Multimedia Services
Karanta Wannan  Dan takarar jam'iyyar Adawa na kasar Kamaru yace shine ya lashe zaben shugaban kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *