Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashiya Kwance akan Kirjin Mahaifinta tana wakar Baba ai mini aure

Wannan wata matashiyace kwance akan Kirjin mahaifinta tana wakar Baba Aimini aure.

Da yawa dai sun bayyana cewa saboda diyar Ajebotace shiyasa amma ‘ya’yan Talakawa ba zasu taba iya yin irin wannan da mahaifansu ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Ango da Amarya wanda babu Alamar jituwa a tsakaninsu sun dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *