
Dan Najeriya ya hadu da Shugaban FIFA, Gianni infantino a birnin New York City na kasar Amurka.
Ya gaya masa cewa daga Najeriya yake.
Shine ya tambayeshi ya Abuja da Lagos.
Yace masa lafiya lau.
Lamarin ya bashi mamaki yanda yaji shugaban FIFA ya kira sunayen manyan Biranen Najeriya kai tsaye.