Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Maza wallahi mun fiku jin dadin ma’amalar aure>>Inji Wannan matar

Wannan matar ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ta bayyana cewa, mata sun fi maza jin dadi idan aka zo ma’amalar aure.

Tace namiji yana jin dadi ne kawai a yayin da ya zo kawowa amma su mata tun daga farkon al’amarin har zuwa karshensa dadi suke ji.

Karanta Wannan  Kalli Kayatattun hotunan Rahama Sadau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *