Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan kwallon Najeriya daga jihar Kaduna, Zodak Yohanna ya sanya hannun bugawa kungiyar Brighton wasa

Dan kwallon Najeriya daga jihar Kaduna, Zodak Yohanna ya sakawa kungiyar Brighton Albion hannu na buga mata wasa na tsawon shekaru 5.

Bayan saka hannun, an ganshi ya kira iyayensa zai sanar dasu.

Saidai ya fashe da kuka ya kasa musu magana saboda murna inda saidai wanine ya sanar dasu.

@brilamedia

🇳🇬 The moment that got everyone emotional today, Zadok Yohanna telling his father that he has signed for Brighton & Hove Albion, a dream finally coming true. 🥹❤️

♬ original sound – Brila Media
Karanta Wannan  Kalli bidiyon yanda aka kama wani barawon waya da ya zura hannu cikin mota zai warcewa wani wayarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *