Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda yansandan Najeriya suka kubutar da kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin daga hannun mutanen daji

Bidiyon yanda ‘yansandan Najeriya suka kubutar da kanwar tsohon ministan wutar Lantarkin, Adelabu ya bayyana a kafafen sadarwa.

Saidai wasu na cewa dama can gaba dayan abin shirine kawai.

An ga yanda ‘yansandan suka kama wadanda suka aikata laifin a cikin wani gida.

Sannan daga baya an ga Adelabu tare da kanwar tasa da kuma ‘yan biyunta da aka yi garkuwar dasu.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kalli Kwalliyar Sabuwar Shekara ta Rahama Sadau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *