Tauraruwar Tiktok dake tare Maiwushirya, ‘Yarguda ta bayyana cewa mazam Kano masu mata ba.
Tace Kaf Kano bata ga namijin da zata iya aure ba.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyo da suka yi tare da Maiwushirya.