Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Mazan Najeriya kuwa Allah ku daina Aikomin da sakon cewa kuna sona, Bature nake son in aura, Farar Fata, wanda zai kaini kasarsu>>Inji Wannan baiwar Allahn

Wata baiwar Allah ‘yar Najeriya ta gargadi matasan Najeriya da cewa, su daina damuna da sakonnin cewa suna sonta.

Tace bata son Namiji dan Najeriya, Bature take so fari, me fata me laushi wanda zai samar mata da fasfo ya kaita kasarsu.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyonta da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta kuma wadannan kalamai nata sun jawo zazzafar Muhawara.

Karanta Wannan  Da Ban cire tallafin man fetur da daukar matakai masu tsauri ba da Najeriya ta talauce saboda shuwagabannin da suka gabata wadaka suka yi da dukiyar daya kamata a gina Al'umma>>Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *