Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Messi na ta shan Surutu saboda komawa kungiyarsa ta Inter Miami ya ci gaba da buga kwallo kwanaki hudu kacal bayan rasuwar mahaifinsa

Kwanaki 4 kacal bayan rasuwar Mahaifinsa, an ga Lionel Messi ya koma kungiyarsa ta Inter Miami ya ci gaba da buga kwallo.

Hakan ya jawo muhawara inda wasu ke cewa, komawarsa ta yi wuri.

Wasu kiwa cewa suke ta hakanne watakila zai samu sauki radadin rashin mahaifinsa da yayi.

Karanta Wannan  Sharudan Komawar Kwankwaso shine, za'a bashi mataimakin shugaban kasa, Amma Kuma Gandujene zai kawo wanda za'a baiwa Gwamnan Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *