Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa Safara’u ta koma Ruwa kwanaki kadan bayan da tace ta tuba daga abubuwan da take

Tauraruwar fina-finan Hausa, Safara’u ta koma Ruwa inda aka ganta tana wata rawa.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da aka yi hira da ita tace ta tuba daga abubuwan da take zata koma yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

@safaa__yusuf

@Iamsafaa82 @safaa__58 should i continue dancing???🤭

♬ original sound – SAFAA:)
Karanta Wannan  Da Duminsa: Majalisar Jihar Rivers ta fara shirin tsige gwamna Fubara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *