Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu mata ‘yan APC ke rabawa masu zabe Naira dubu daya da Gishiri a jihar Osun

An ga wasu mata na rabawa masu zabe Naira dubu daya da Gishiri a jihar Osun.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda akw ta Allah wadai.

A ranar 15 ga watan Augusta ne dai za’a gudanar da zaben gwamnan jihar Osun.

Karanta Wannan  RAYUWA KENAN: Jiya Aka Yi Da Shi Za Su Hadu Yau Da Safe, Sai Gashi Kafin A Kai Lokacin Allah Ya Yi Masa Cikawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *