Saturday, September 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Miji nawa matarsa Kwalliya

Wannan wani mijine da ya dauki hankula bayan da aka ga yanawa matarsa kwalliya.

An ganshi yana shafawa matar tasa hoda.

Da yawa dai na tambayar cewa da alama sabon Aurene.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Sojan Ruwa, AM. Yerima da 'yansanda da suka tareshi a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *