Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Soja Boy ya nuna sabon Kitsonsa da matan da suka masa kitson

Tauraron Mawaki, Soja Boy ya bayyana sabon Kitsonsa.

Sannan ya nuna matan da suka masa kitson da wadda ta masa kwalliya.

Karanta Wannan  Mun godewa Allah da kafuwar Jam'iyyar ADC, saboda ta fito mana da bakaken munafukan cikin jam'iyyar mu ta APC wanda suka Munafurci Tinubu a zaben 2023 Karara mun gansu>>Inji Ministan Sufurin Jiragen sama, Festus Keyamo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *