Ummu faizan ta bayar da labarin cewa, tsohon mijinta yace zai kara aure inda ita kuma ta nemi ya saketa.
Tace ba wai dan kishi ba, sai dan baya iya gamsar da ita rayuwar aure.
Tace wani lokacin a sati sau daya kawai suke yi.
Tace duk da haka ta hakura ta dauka kaddararta kenan, kuma lura da cewa, sun haihu.
Tace kwatsam sai yace zai kara aure, tace sai take ganin itama ya kasa gamsar da ita, ya zai iya gamsar da mata 2.
Tace dalili kenan yasa ta nemi ya saketa, tace da ya kaita kara gurin iyayenta da abokai, amma da mahaifinta ya ji dalili sai ya goyi bayanta.
Tace ta samu ta sake aure kuma sabon mijin data aura yana gamsar da ita gashi har ta dauki ciki.
Tace matar da tsohon Mijinta ya aura itama ta rabu dashi.
Tace sai gashi yana kiranta wai ta kashe auren da ta yi ta dawo gidansa.
Tace data kiya shine har yake mata barazanar wai idan bata yadda ba, wani abu zai faru.
Tace lamarin ya daure mata kai sosai duk da mijinta ya kai kara wajan ‘Yansanda da kuma iyaye amma har yanzu a tsorace take
Shine take neman shawara.
https://www.tiktok.com/@ummfaizanpsychotherapist/photo/7630245836164697364?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7630245836164697364&source=h5_m×tamp=1776703008&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&aweme_type=150&pic_cnt=10&item_author_type=2&social_share_type=14&ug_photo_idx=9&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=7475dd6c-b149-49ef-a23d-e0d3601f6b46&share_app_id=1233&ugbiz_name=UNKNOWN&ug_btm=b8727%2Cb2878&link_reflow_popup_iteration_sharer=%7B%22click_empty_to_play%22%3A1%2C%22dynamic_cover%22%3A1%2C%22follow_to_play_duration%22%3A-1.0%2C%22profile_clickable%22%3A1%7D&enable_checksum=1