Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani Ango ya daga amaryarsa sama a gaban mutane

Wannan wani Ango ne da ya daga amaryarsa sama a tsakiyar mutane.

A cikin Bidiyon nasa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, an ji ana ta guda.

Wasu sun ce bai kamata ba inda wasu ke cewa ai matarsa ce.

Karanta Wannan  Bafulatani ya dauki hankula bayan da yayi korafin cin zalin da 'yan Bijilante suka masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *