Tuesday, January 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Ministan Kasafin kudi, Atiku Bagudu ya kaiwa Abubakar Malami ziyara inda yace Malami shine silar daukakarsa da Ma gwamnan jihar Kebbi me ci na yanzu

Ministan Kasafin Kudi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya bayyanawa Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami cewa shine silar daukakarsa.

Ya bayyana masa hakane a yayin da ya kai masa ziyara a gidansa.

Sannan yace Malamin kuma dai shine silar daukakar gwamnan jihar Na yanzu.

Karanta Wannan  Ɗan Majalisar Taraiya na Fagge, MB Shehu ya saya wa mabuƙacin tsoho injin facin da ya roƙa a wani faifen bidiyo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *