Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu Ahlussunah bama wa masu yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) waqa Adalci, sai mu rika sukarsu amma mu kuma bama yiwa Annabi waqar>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya qalubalanci ‘yan Ahlussunah da sukar da sukewa mawaqan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Yace amma su Ahlussunah basa yin wakokin yabon ga Annabi, yace tunda ba haramun bane, za’a iya yi.

Yace idan ka soke abinda wani yake yi kace ba daidai bane, dai kai ka yi a ga naka.

Karanta Wannan  A yayin da yake sukar Gwamnatin Muslim Muslim, an gano cewa Rev. Ezekiel Dachomo na daga cikin wadanda matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta rabawa kudade a jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *