
Malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid ya bayyana cewa, Kirista na da gata da Jagoranci na gari ne shiyasa suka kai kara aka sauraresu.
Yace ku kuma matsalar mu ko an kashe mutane karyatawa muke.
Malam yace amma mafita itace ace duka ‘yan Najeriya ne ake kashewa babu wata maganar addini kawai a kawo mana dauki.