June 26, 2025 by Bashir Ahmed {“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false} Ni Da Rarara Abokan Juna Ne, Inji Shugaba Tinubu Karanta Wannan Kalli Bidiyon wani matashi daga jihar Katsina na fadin cewa, bai taba samun farin ciki irin na gwamnatin Tinubu ba, Yace da mata daya gareshi yanzu ya kara, hakanan kasuwarsa ta habaka kuma matsalar 'yan Bìndìgà ta gushe a karamar hukumarsa ta Jibia