Wednesday, December 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu da kuke Zhaghi wallahi ‘yan Aljannah ne>>Inji Sumih Baby wadda Soja Boy yayi wakar Bàdàlà da ita

Sumih Baby wadda Soja Boy yayi wakar badala da ita yana rungumarta ta fito ta bayyana cewa, masu Zhaghin ta da yi mata ba’a su sani ita ‘yar Aljannah ce.

Ta bayyana hakane cikin zagi da fushi kan masu nuna mata Bidiyon wakar da Soja boy yake rungumarta.

Ta sha cewa ita fa ta tuba amma mutane basa dena zaginta.

Karanta Wannan  Asusun kuɗaɗen waje na Nijeriya ya ƙaru a karo na farko tun 2021

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *