Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu da muke jiran tashin Qiyama? Trump ya dade bai kawo khari Najeriya ba>>Inji Aminu J. Town

Tauraron Tiktok, Aminu J. Town yace a gayawa Trump ya gaggauta kawo harin da yace cewa zai kawo Najeriya.

Yace Najeriya da ake jiran tashin Qiyama, wane irin tashin hankali ne ba’a gani ba a kasarnan?

Yace ‘yan Gwagwan ne ma zasu samu kasuwarsu ta bude.

https://www.tiktok.com/@aminujtown/video/7568773069439896839?_t=ZS-917OnFf5Oin&_r=1
https://vt.tiktok.com/ZSyU2UAWB
Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Chadi ta kulle iyakarta da Najeriya bayan rahotan cewa Amurka zata kawo Khari Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *