
Tauraruwar Tiktok Abasiya ‘YarGuda itama ta fito ta tabbatar da maganar cewa babu aure tsakaninta da Maiwushirya.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyo inda take cewa Maiwushirya taimakonta yake.
Tace Ko da ta amsa a Kotu cewa zata aureshi ba da gaske take ba.