Friday, December 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Murja Kunya na kuka saboda Alhinin daliban da aka Dàwùke daga makarantunsu

Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ya wallafa Bidiyon inda aka ganta tana kuka da Alhinin daliban da aka yo garkuwa dasu a makarantu daban-daban na Arewa.

Murja dai ta musu fatan Allah ya kubutar dasu kuma ya baiwa iyayensu hakuri.

Karanta Wannan  Ban taba ganin Mutum Irin Shehu ba, Gaba daya gidajensa baya sa Haya, Kyauta yake ba mutane su zauna>>Inji Matar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *