Saturday, June 27
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Litinin

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Litinin, 4 ga watan Afrilu na shekarar 2026 ta kama akan Naira N1,375.98 akan kowace dala.

Farashin ya dan motsa zuwa Naira N1,376.00 akan kowace dala inda daga baya ya dawo farashin sama.

A kasuwar bayan fage kuwa, Farashin na dala yana akan Naira N1,410 a Abuja, Lagos, da Kano.

Karanta Wannan  Kudi sun yi yawa a hannun mutane, Kuma na ji dadin matakan da CBN ya dauka wajan rage yawan kudaden dake hannun mutane>>Inji Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *