Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Na bar Kano na tafi Legas zamu ci gaba da yin Bidiyo ni da ‘YarGuda a can>>Inji Idris Maiwushirya

Tauraron Tiktok, Idris Maiwushirya ya bayyana cewa, ya bar Kano ya tafi Legas.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da aka ganshi hana saukowa daga kan Jirgi.

Yace zasu ci gaba da shirinsu shi da ‘YarGuda.

https://www.tiktok.com/@maiwushiryabackup/video/7566755249629777160?_t=ZS-90xtnAAKzdh&_r=1
Karanta Wannan  Masu ikirarin Jìhàdì sun kàshè manoma da masunta 40 a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *