Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Na gano Laifin Sheikh Jafar Mahmoud Adam a cewar da yayi wai a rika karbar kudin ‘yan siyasa amma kada a zabesu>>Inji Dr. Hussain Kano

Dr. Hussain Kano Ya bayyana cewa ya gano kuskuren Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam.

Yace Marigayin ya rika cewa idan ‘yan siyasa suka bayar da kudi a karba amma kada a zabesu.

Yace hakan kuskurene suna fatan Allah ya gafartawa malam.

Karanta Wannan  Rahotanni sun ce, Israela ta kashe Falasdinawa 50 a wani mummunan hari data kai Rafah, Kalli Bidiyon yanda mutane suka kone kurmus

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *