
A fallasar Da Matar Salim Goje, Hafsat Kamal tayi, ta bayyana wasu mata kusan 7 a cikin lamarin na ta.
Gasu kamar haka:
Akwai Hadiza Gabon: Gabon itace ta fi daukar hankula kasancewarta ‘yar fim, a screenshot na chat din da Hafsat ta fitar an ga yanda Gabon da Salim suke musayar kalaman soyayya da turawa juna Bidiyon Tsyràìchy.

Ta biyu itace Khadija Darma: Wadda Rahotanni suka ce ‘yar jihar Katsina ce kuma matar aure, an ga yanda suke Chat da Salim Goje inda har aka ga ta tura masa Hoton Jikinta ba kaya.

Akwai kuma Ummi Jeje: Tana sayar da kayan sawane a kafafen sada zumunta inda take da mabiya sama da dubu 8 a Instagram.
Itama an ga ta turawa Salim Hotunanta masu daukar hankika

Akwai dayar wadda itama aka ce sunanta Ummi amma ba’a samu cikakken bayani game da ita ba.

Hafsat ta kuma zargi Kanwar Salim, Nana da cewa itace ke nema masa ‘yan matan da yake soyayya dasu idan ya basu kudi har tana daukar kasonta.
