Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Na yi magana da Zulaihat ina son in aureta kuma ta yadda amma ina neman shawararku

Wannan matashin ya bayyana cewa, yayi magana da matashiyarnan Zulaihat wadda Update dinta ya fita inda yace yana sonta.

Kuma ta amince amma tace sai ya fito ya bayyanawa Duniya cewa, da gaske yake zai aureta.

Shine yake neman shawara.

https://www.tiktok.com/@majeice/video/7637521424613215509?_r=1&_t=ZS-96FIIZrdKhY
Karanta Wannan  Duba Yankunan Najeriya biyu da basu taba samar da shugaban kasa ko mataimakin shugaban kasa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *