Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani ya hau saman dandamali ya dakumi kakakin majalisar Dattijai, Tajudeen Abbas a Zaria

A yayin da ya je kaddamar da yakin neman zabensa a Zaria a karo na biyar, Kakakin majalisar Dattijai, Tajudeen Abbas wani ya hau kan dandamalin da yake jawabi.

Mutumin ya dakumeshi amma jami’an tsaro sun koreshi.

Karanta Wannan  An kubutar da daya daga cikin daliban da aka yi gàrkùwà dasu a jami'ar FUDMA jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *