
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa ya ji Soja Boy yayi sabuwar Waka me suna da Tif da Taya amma bata samu karbuwa ba.
Malam yace Soja Boy na neman sunane amma sai Allah ya hanashi, ya na ta waka amma taki karbuwa.
Malam yace suna nan sunata Addu’ar Allah kada ya bashi abinda yake so tunda lalata tarbiyyar ‘ya’yan mutane ya saka a gaba.