Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni ban cewa Komi Gombe Mazynachiya ba>>Inji Malamin da yacewa Momi Gombe Fasika bayan da Khadija MaiNumfashi tace zata kaishi Kotu

Malamin da yacewa Momi Gombe ta gina masallacinta da kudin Fasikanci ya fito ya sake bayani.

Malam yace sharri ake masa, bai cewa Momi Gombe Mazinachiya ba.

Yace fasika yace mata kuma yana nan akan bakansa, duk inda za’a kaishi a kaishi.

Malamin yace Fasikanci yana nufin me sabon Allah.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin jihar Sokoto ta kama wata budurwa dòn tayi kira kan mátsalar tsaròɲ garinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *