Thursday, September 10
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Alhamis

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Alhamis,2 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,374.18 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal farashin ya kamane akan Naira 1,385 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kasar Iran ta samar da gidan mahaukata dan kai matan dake kin saka hijabi a kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *