
Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya bayyana cewa shine ke daukar dawainiyar tsohuwar matar Gfresh Al-amin watau Maryam Nicki Minaj.
Yace kuma shine ke bata kudi.
Sannan yace zai aureta aure na har abada.
Tuni dai Maryam itama ta yi reposting din wannan Bidiyon na Hassan Make-Up inda suke kiran junansu da kalaman soyayya.